fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Da Duminsa: Kalli bidiyon yanda ‘yan majalisa suka tafka fada tsakaninsu aka yi fashe-fashen gilasai

‘Yan majalisar jihar Filato sun tafka fada tsakaninsu inda aka yi fashe-fashen gilasai.

 

Lamarin ya farune a majalisar jihar Filato inda aka tsige kakakin majalisar, Hon. Abok Ayuba Nuhu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *