fbpx
Monday, November 29
Shadow

Da Duminsa: Kwanannan zamu kera jigin sama me tuka kansa>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, zata samar da jirgin sama me tuka kansa nan gaba kadan.

 

Ministan Kimiyya da Fasaha, Dr Ogbonnaya Onu ne ya bayyana haka a wajan wani taro a Abuja.

 

Ya ce irin wadannan kirkire-kirkire zasu kawo ci gaba sosai da rage Talauci.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *