fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Da Duminsa: Magoya bayan Sunday Igboho zasu yi Zanga-Zanga saboda kamashi

Masu son kafa kasar Oduduwa sun shirya yin Zanga-Zanga saboda kama Shugabansu, Sunday Igboho a kasar Benin Republic

 

Kakakin Sunday Igboho, Olayomi Kioki ne ya bayyana haka ta shafinsa na Facebook.

 

Yayi kira ga mabiya kungiyar tasu da su taru a kofar gidan Sunday Igboho dan shiryawa wannan Zanga-Zangar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *