fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Da Duminsa: Nnamdi Kanu ya tsere daga kasar Ingila yayin da ‘yansansan kasar ke shirin kamashi

Rahotanni daga kasar Ingila na cewa, shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ya tsere daga kasar Ingila.

 

The will Nigeria ta ruwaito cewa hakan ta farune yayin da Kanu ya samu Rahoton cewa, ‘yansandan kasa da kasa na shirin kamashi.

 

Hakan ya biyo bayan bukatar da gwamnatin tarayya ta mika na kamo mata Kanu a dawo dashi gida Najeriya dan yanke masa hukunci.

 

Kanu dai ya dade a kasar Ingila inda yake neman mafaka kan kamen da Gwamnatin Najeriya ke masa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *