fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Da Duminsa: Obasanjo ya sake Rubutawa Shugaba Buhari budaddiyar wasika inda ya zayyano Abubuwa 4

Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya sake rubutawa Shugaba Buhari wasika kan abubuwan dake faruwa a Najeriya.

 

Obasanjo ya nemi kawo karshen Rikicin Fulani Makiyaya kamin lokaci ya kure.

 

Obasanjo yace idn ba’a dauki mataki kan matsalar tsaron ba, Abubuwa 4 ne zasu faru ga gwamnatin Shugaba Buhari.

 

Yace na farko dai za’a rika kaiwa Fulani da sauran kabilu hare-haren ramuwar gayya. Kuma Najeriya zata fada hannun Miyagu, sannan za’a samu Tashin tashina a wani sashe na kasar.

 

Ya kuma bayyana takaici kan yanda sama da shekaru 10, wanda 6 daga ciki Buhari na kan Mulki amma Boko Haram har yanzu ta ki karewa.

 

Yace kuskurene a rika ganin cewa, wai an yi nasara akan yaki da ta’addanci. Yace idan ba’a dauki mataki ba, kisan kiyashin da aka yi a kasar Rwanda zai maimaitu a Najeriya.

 

Dear President and General Buhari,

I am constrained to write to you this open letter. I decided to make it an open letter because the issue is very weighty and must be greatly worrisome to all concerned Nigerians and that means all right-thinking Nigerians and those resident in Nigeria. Since the issue is of momentous concern to all well-meaning and all right-thinking Nigerians, it must be of great concern to you, and collective thinking and dialoguing is the best way of finding an appropriate and adequate solution to the problem. The contents of this letter, therefore, should be available to all those who can help in proffering effective solutions for the problem of insecurity in the land.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *