fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Da Duminsa: PDP tace ba zata baiwa Atiku takara ba, Tana tunanin Baiwa Tambuwal Ko gwamna Bala Muhammad >>Deji

Sanannen dan fafutuka, Deji Adeyanju dake Abuja ya bayar da hasashensa kan wanda yake ganin PDP zata tsayar dan takara a shekarar 2023.

 

Shugaban kungiyar Concerned Nigerians, ya bayyana cewa PDP na son dauki Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ko kuma na Bauchi, Sanata Bala Muhammad a 2023.

 

Ya bayyana cewa, PDP ta gaji da tsayar da Atiku Abubakar takararta.

According to Adeyanju: “PDP stakeholders want to present Tambuwal or Bala Mohammed both serving Governors as presidential candidates and someone from South as VP in 2023.

“They say everybody is tired of the Dubai man with dollars. Why won’t you guys present him now? I want to see you guys in opposition for 16yrs.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *