fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Buhari ya bayyana masu daukar nauyin Nnamdi Kanu da Sunday Igboho

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana masu daukar nauyin ‘yan Bindiga a Najeriya da suka hada da Sunday Igboho da kuma Nnamdi Kanu.

 

Shugaban ya kuma sha alwashin daukar matakin hukuntawa ga Wanda aka samu da laifi.

 

Shugaban ya bayyana dan majalisar tarayya da kuma manyan mutane a matsayin masu daukar nauyin ayyukan Sunday Igboho da Nnamdi Kanu.

 

Saidai bai bayyana suna ba, kamar yanda Punchng ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *