fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Buhari ya sauka a Maiduguri

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka a birnin Maiduguri inda yake ziyarar aiki dan kaddamar da ayyukan raya kasa da Gwamna Babagana Umara Zulum yayi.

Gwamna Babagana Umara Zulum da manyan Shuwagabannin jami’an tsaro ne sukawa shugaba Buhari maranba a filin jirgin saman.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *