fbpx
Monday, September 27
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Buhari ya sauke ministocin Wutar Lantarki dana Noma

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauke ministan wutar Lantarki, Sale Mamman da kuma na Noma Sabo Nanono.

 

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ya sanar da haka a zaman majalisar Zartaswa.

 

Hakanan ya canjawa Ministan Muhalli, Dr. Muhammad Mahmood Abubakar ma’aikata zuwa ma’aikatar Noma.

 

Sai kuma Engr. Abubakar D. Aliyu, wanda shine zai zama ministan Wutar Lantarki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *