fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Buhari ya tsallake rijiya da baya yayin da jirgin saman sa ya samu matsala

Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tsallake faruwar hadarin jirgin sama yayin da jirgin sa ya samu matsala.

 

Shugaba Buhari ya je kasar Saudiyya ziyarar aiki inda daga nan kuma ya yi aikin Umrah.

 

Jirgin na shugaban kasa ya samu matsala inda aka taslfi dashi kasar Jamus dan gyarawa.

 

Majiyar mu ta bayana cewa ana kashewa jirgin Miliyan 2.4 duk dare a wajan gyaran da aka kaishi

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *