fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Buhari yawa Sabon Shugaban Sojoji karin mukami

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yawa sabon Shugaban sojojin Najeriya,  Janar Farouk Yahaya karin mukami.

 

A baya shugaban sojojin na rike da mukamin Majo Janar ne amma a yanzu shugaba Buhari ya mayar dashi, Lieutenant General.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *