fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Buhari zaiwa Ken Saro-wiwa da Gwamnatin Abacha ta kashe Afuwa

Alamu sun nuna cewa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari na shirin yiwa Ken Saro-wiwa da wasu 8 da gwamnatin tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha ta kashe Afuwa.

 

Hakan ya fito fili ne bayan ganawar da shugaban kasar yayi da barasaken Ogoni Land, Me martaba, King Godwin N.K. Giniwa a ziyarar da ya kai masa fadarsa a Abuja.

 

Shugaba Buhari ya bayyana cewa, zasu duba bukatar yiwa Ken Saro-Wiwa da sauran wasu da aka kashe Afuwa.

 

Yace kisan da aka yi, har yanzu yana cikin zukatansu

“Despite the grievous circumstances, the Federal Government will consider the request for the grant of pardon to finally close the Ogoni saga,” Buhari told the Ogoni leaders.

“Furthermore, we are committed to ensuring clemency and national integration as part of this Administration’s bid to lay the foundation for genuine reconciliation and bring closure to the issues of Ogoni Land.”

“The unfortunate incidents of the early 1990s leading to the loss of lives of distinguished sons of Ogoni Land and the collateral judicial processes are indelible in our memories,” President Buhari noted.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *