fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Da Duminsa: Shugaban ‘yansandan Najeriya ya bada umarnin dakatar da Abba Kyari

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar ‘yansandan Najeriya ta bayar da Umarnin dakatar da hazikin dansanda, DCP Abba Kyari dan fara binciken alakarsa da Hushpuppi da ake.

 

The Cable ta ruwaito cewa, Shugaban ‘yansansan Najeriya,  IGP, Usman Alkali Baba ne ya bayar da Umarnin dakatar da Abba Kyari.

 

Wata kotun kasar Amurka dai ta nemi a kama Abbab Kyari saboda zargin Alaka da Hushpuppi da ake masa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *