fbpx
Friday, May 14
Shadow

Da Duminsa: Sojoji sun kai Samame gidan me son kafa kasar Oduduwa, Sunday Igbodo

Da safiyar yaune, Sojojin Najeriya suka kaiwa gidan me fafutukar kafa kasar Oduduwa, Sunday Igboho samame.

 

Sojojin sun kai Samamenne da musalin karfe 2 na dare kamar yanda kakakinsa, Olayomi Kioki ya bayyana.

 

Kioki yace nan gaba zai yi karin bayani kan lamarin, inda yacw Gwamnatin tarayya da hadin gwiwar ta jiha ne suka kai musu samamen.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *