fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Da Duminsa: Sojojin Najeriya sun gano Masallacin da ake zargin na Boko Haram ne a Kano, sun kama 10

Sojojin Najeriya sun gano wani masallaci da ake zargin na ‘yan Boko Haram ne a Kano inda suka kama 10 da ake zargi.

 

An yi kamenne da yammacin jiya, Asabar a Filin Lazio dake Hotoro. Rahoton dai yace masallacin na wasu ‘yan Borno ne da suka gudo saboda matsalar tsaro.

 

Daily post ta ruwaito cewa, soiojinssun kuma tafi da wasu abubuwa daga Masallacin. Kakakin Sojin a Kano, Captain Uba bai yi magana kan lamarin ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *