fbpx
Monday, May 10
Shadow

Da Duminsa: Sojojin Najeriya sun kashe Boko Haram 21

Biyo bayan harin da Boko Haram suka kai garin Geidam na jihar Yobe, Sojojin Najeriya sun far musu inda suka kashe 21.

 

Kakakin Sojin, Muhammad Yerima ya bayyana haka a sanarwa da ya fitar a yau Asabar.

 

Yace kamin zuwan sojojin kai dauki, Boko Haram sun lalata sabos din waya sannan kuma sun saci kaya a shagunan mutane

 

Yace sun kashe 21 daga Cikinsu inda inda suka kwato makamai 8 da kuma albarusai da dama. Yacw har yanzu suna farautar sauran ‘yan Boko Haram din

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *