fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Da Duminsa: Tsageran IPOB sun sake kaiwa Ofishin ‘yansanda hari a Imo

Wasu ‘yan Bindiga da ake zargin ‘yan Kungiyar IPOB ne sun kaiwa Hedikwatar ‘yansanda ta karamar Hukumar Ehime Mbano dake jihar Imo hari.

 

Hakan na zuwane yayin da kwana daya da ‘yan Bindigar suka kaiwa Hedikwatar ‘yansandan Jihar Hari da kuma balla Hedikwatar gidan yari suka kubutar da masu laifi kusan Dubu biyu.

 

‘Yan Bindigar a harin da suka kai na Ranar Talata sun saki duk wasu masu laifi da ake tsare dasu sanna suka lalata ginin.

 

A source said, “Gunmen this evening razed Ehime Mbano LGA police divisional headquarters. On arrival, the gunmen freed the suspects before wrecking the havoc.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *