fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Da Duminsa: Tunda muke ba’a taba mana ruwan Rokokin da Hamas take mana yanzu ba>>Sojojin Yahudawan Isra’ila suka koka

Kasar Isra’ila tace Ruwan rokokin da Hamas ke mata, bata taba ganin irinshi ba a tarihinta.

 

Wannan sanarwa ta fito ne daga sojojin kasar Yahudawan Isra’ila, IDF, kamar yanda kamfanin dillancin labaran AFP ya bayyana.

 

Zuwa yanzu dai, an jefawa Kasar Istanbul Rokoki sama da 3000.

 

 

Duk da dai basu cika yin tasiri ba akan Isra’ila r ba saboda kariyar da suke da ita, amma wasu lokutan suna subucewa su fadawa al’ummarta.

Fafaroma yayi gargadin cewa, Rikicin ka iya kawo mutuwar mutane da yawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *