fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Da Duminsa: Wanda ya Gaji Abubakar Shekau ya fitar da Bidiyo a karin farko

Tun bayan Mutuwar Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ake ta samun bayanai kan yanda kungiyarsa ta samu Sabon Shugaba wanda kuma ya ki mikawa ISWAP kai.

 

Saidai har yanzu sunan wannan shugaba Bai bayyana ba inda sunaye da yawa ke ta bayyana dake ikirarin cewa sune suka gaji Shakau.

 

A wani lamari na ba zata, wani da hai bayyana sunansa ba, ya fitar da Bidiyo inda yake bayyana cewa, shine maganin Abubakar Shekau.

 

Sannan kuma ya tabbatar da mutuwar Shekau din.

 

A new video… an unidentified spokesperson w. armed militants claims they are #JASDJ members, admits to the death of Shekau, denounces #ISWAP and insists that it’s not all over… #BokoHaram.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *