fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Da Duminsa: Wani dan majalisar tarayyar Najeriya ya rasu

Dan Majalisar Wakilai me wakilatar Lere, Sulaiman Aliyu ya rasu.

 

Ya rasu ne da safiyar Ranar Talata a Asibitin Barau Dikko dake Kaduna.

 

Za’a yi jana’izarsa da misalin karfe 3 idan Allah ya kaimu. Rasuwar sa na zuwane kwanai kadan bayan da abokin aikinsa, Haruna Maitala ya rasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *