fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun budewa dan majalisa wuta

‘Yan Bindiga a jihar Delta sun budewa dan majalisar jihar, me wakiltar Ughelli South, Reuben Izeze wuta.

 

Saidai ya tsallake rijiya da baya bau mutu ba.

 

Lamarin ya farune a ranar Alhamis amma cikin sauri jami’an tsaro suka kai masa dauki,  ba’a kasheshi ba.

 

Ya bayyana cewa, ya godewa Allah da tsallake yunkurin kisan da aka masa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *