fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun kara sace dalibai a Kaduna

‘Yan Bindiga sun kai hari makarantar Kiristoci ta St. Albert dake Fayit a karamar hukumar Jama’a dake jihar Kaduna.

 

Newswire ta ruwaito cewa, an kai harinne a daren ranar Litinin.

 

Sun shiga makarantar da misalin 8 na yamma inda suka rika harbib kan mai uwa da wabi kamin daga baya jami’an tsaro su korasu.

 

Sun jikkata wasu daliban inda wasu kuma suka yi garkuwa dasu. Ba’a tabbatar da yawan daliban da aka kashe ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *