fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun kashe ‘yansanda 13 a jihar Zamfara

‘Yan Bindiga da suka shiga kauyen Kurar Mota dake karamar hukumar Bungudu dake jihar Zamfara sun kashe ‘yansanda 13 da farar hula 3.

 

‘Yan Bindigar sun kuma so shiga garin Magami amma suka hadu da Turjiyar sojoji.

 

Wani mazaunin garin, Kabiru Dansada ya sanar da Daily Trust cewa, ‘yan Bindigar sun shiga gari inda suka fara kaiwa Ofishin ‘yansanda hari.

 

Yace an tafi da gawar ‘yansandan da aka kashe da kuma wanda suka jikkata zuwa Gusau, inda yace ya ga gawarwakin ‘yansandan da idonsa.

 

They moved to Kurar Mota community and attacked the police formation near the township clinic. The criminals then dashed into the forest,” Kabir Dansada, a resident, was quoted by Daily Trust as saying.

“The slain officers and the injured ones were conveyed to Gusau in a convoy of police vehicles this afternoon. I saw several police vehicles move towards the area.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *