fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun sace ma’aikatan tsohon shugaban kasa, Obasanjo

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan Bindiga sun sace ma’aikatan tsohon shugaban kasa, Janar Olusegun Obasanjo su 3.

 

 

Punchng ta ruwaito cewa an sace ma’aikatan ne bayan da aka harbi motarsu wanda hakan yasa dole suka tsaya.

 

Kakakin ‘yansandan jihar Ogun, DSP Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *