fbpx
Monday, November 29
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun sace mutanen da ba’asan adadinsu ba a hanyar Kaduna zuwa Abuja

‘Yan Bindiga sun sace mutanen da ba’asan yawansu ba a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.

 

Wani bidiyo da ya watsu a shafukan sada zumjnta ya nuna wasu motoci 2 da babu kowa a cikinsu da aka gani akan hanyar.

Wani da ya bi hanyar ne ya watsa bidiyon wanda yayi zargin cewa, an sace mutanen dake ciki.

 

Daily Trust ta yi kokarin jin ta bakin hukumar ‘yansandan jihar Kaduna amma abin ya faskara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *