fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun sake sace mutane 13 a Kaduna

‘Yan Bindiga sun sace mutane 13 a Ungwan Gboya dake Sabo a karamar hukumar Chukun ta jihar Kaduna.

 

Lamarin ya farune a daren ranar Laraba, kamar yanda Leadership ta ruwaito. Wanda aka sace din me gidane da wanda suke haya a gidansa.

 

Dalilin hakan yasa matasan kauyen suka tare hanyar Kaduna zuwa Kaciya suna Zanga-Zanga.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *