fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan bindiga sun sake sakin Bidiyon daliban da suka sace

‘Yan bindigar da suka sace daliban makarantar College of forestry Kaduna sun sake sakin hotunan daliban makarantar.

 

Daliban a cikin Bidiyon da aka gansu, sun rika rokon a iyaye da Gwamnati ta taimaka musu.

 

Sun bayyana cewa, babu dakin kwana, a wajene suke zaune kuma ruwa na dukansu, daliban sun kara da cewa, suna kuma fama da matsalar rashin lafiya gashi babu abinci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *