fbpx
Monday, November 29
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun shiga jami’ar Abuja sun sace ma’aikata

Rahotanni dake fitowa daga babban birnin tarayya,  Abuja na cewa, ‘yan Bindiga sun shiga jami’ar Abuja sun sace ma’aikatanta.

 

Da safiyar ranar Talatane wajan karfe 1 ‘yan Bindigar suka shiga makarantar dake Gwagwalda suka sace ma’aikata.

 

Malamai 4 ne aka sace daga makarantar.

 

Kakakin jami’ar, Habib Yakoob ya tabbatar da faruwar lamarin.

The information read, “Suspected bandits attacked the staff quarters of the University in the early hours of today.

 

Our Safety officers, in conjunction with security personnel, mobilised to secure the quarters.

“We have report that four of our staff and their children were, nevertheless, abducted by the evil men.

 

Efforts are being made to ensure their safe return. A sad day for us, indeed! ”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *