fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Da Duminsa: Yayin da ake fama da Kungiyar IPOB, sabuwar Kungiyar ‘yan ta’ada ta bayyana daga jihohin Inyamurai

Wata sabuwar kungiyar ‘yan ta’adda dake ikirarin neman kafa kasar Biafra ta bayyana daga garin Mbaise na jihar Imo.

 

Mazauna yankin sun koka da bayyanar kungiyar inda suka ce tana kaiwa ofisoshin jami’an tsaro hari.

 

Wani bidiyon ayyukan kungiyar ya bayyana a shafukan sada zumunta, hakan na zuwane yayin da ake fama da kungiyar IPOB.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *