fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Da Duminsa:A karshe dai ISWAP sun fitar da sanarwa inda suka tabbatar da mutuwar Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau

Kungiyar ISWAP da itace ta yi sanadiyyar mutuwar shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ta fitar da sanarwa akan mutuwar tasa.

 

Sanarwar wadda HumAngle tace ta samo tace ISWAP ta tabbatar da kisan Shekau. Saidai kafar tace zata fitar da karin bayani nan gaba kadan.

 

Rahotanni a baya sun ce Shekau ya kashe kansa ne bayan da ya ga bashi da mafita a hannun ISWAP.

 

Shekau ya jagoranci Kungiyar Boko Haram tun bayan kisan shugaban kungiyar na Farko,  Muhammad Yusuf.

Just In: ISWAP confirms the death of Abubakar Shekau, the leader of Boko Haram, in an internal audio message obtained by #HumAngle. This platform has reported how Shekau’s violent reign ended after he detonated an explosive vest on May 19th, 2021.

More details shortly.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *