fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Da Duminsa:Abubakar Malami ya bada Umarnin hukunta masu karya dokar hana amfani da Twitter a Najeriya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a hukunta wanda har yanzu suna amfani da Manhajar Twitter bayan da aka haramtata a Najeriya.

 

Hakan na kunshe a cikin sanarwar da ya da kakakin Ministan, Dr. Umar Gwandu ya fitar.

 

Sanarwar tace a gaggauta daukar mataki akan wadanda har yanzu suna amfani da manhajar duk da hana amfani da ita. Ya bada umarnin hukumar DPPF da ta NCC su hada hannu wajan tabbatar da wannan hukunci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *