fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Da Duminsa:Alkalai sun janye yajin aiki, za’a bude kotuna ranar Litinin

Kungiyar Alkalai ta JUSUN sun janye yajin aikin da suke inda ake tsammanin zasu dawo aiki nan da ranar Litinin me zuwa.

 

Sun je yajin aikin ne dan neman cin gashin kansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *