fbpx
Monday, May 10
Shadow

Da Duminsa:An kama me kaiwa Boko Haram Man fetur

Sojojin Najeriya sun kama wanda ke kaiwa kungiyar Boko Haram kayan amfani.

 

An kama mutanen ne a Bulamari Ngamdu dake jihar Borno. Major Daniel Chiwar, kwamandan 154 Taskforce ne ya jagoranci sojojin zuwa kamen.

 

An gano manyan abubuwa cike da Man Fetur a maboyar Mutanen, kamar yanda PRNigeria ta ruwaito.

 

Hakanan kuma Sojojin sun kashe Boko Haram a Rann dake Kala Balge na jihar Borno inda suka kwace kayan yakinsu da dama.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *