fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Da Duminsa:An kara jefawa Isra’ila Rokoki 6 daga kasar Lebanon

Sojojin kasar Isra’ila sun bayyana cewa, an sake jefa musu rokoki 6 daga kasar Lebanon.

 

Saidai tace duka rokokin basu yi nasara ba inda suka fada kan kasar ta Lebanon, Isra’ila tace kuma ta mayar da martani kan daidai inda aka jefo Rokokin.

 

 

6 rockets were just fired from Lebanon toward northern Israel, all of which fell inside Lebanon.

In response, our artillery forces fired toward the sources of the launches.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *