fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Da Duminsa:An tabbatar da Ngozi Okonjo Iwaela a matsayin Shugaban cibiyar kasuwanci ta Duniya, WTO

Cibiyar kasuwancin Duniya dake Geneva ta tabbatar da ‘yar Najeriya,  Ngozi Okonjo Iwaela a matsayin sabuwar Darakta Janar dinta.

 

A yaune sanarwar hakan ta fito a wajan taron Hukumar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *