fbpx
Friday, May 14
Shadow

Da Duminsa:Attajirin Duniya, Bill Gates ya sanar da sakin Matarsa,Melinda

Attajirin Duniya, Bill Gates ya sanar da sakin Matarsa,Melinda bayan sun shafe shekaru 27 tare.

 

Dan Shekaru 65 ya sanar a shafinsa na Twitter cewa shi da matarsa, me shekaru 56 suna rabuwa da juna.

 

Ma’auratan na da ‘ya’ya 3 da kuma Dukiya data kai dala Biliyan 124. Sun yi aure a shekarar 1994.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *