fbpx
Monday, May 10
Shadow

Da Duminsa:Boko Haram Sun sake Afkawa wani sansanin Soji dake Borno

Rahotanni daga garin Ajiri na karamar hukumar Mafa ta jihar Borno sun bayyana cewa Boko Haram ta afkawa garin da hari.

 

Vanguard ta ruwaito cewa Boko Haram din ta samu Shiga cikin sansanin Sojojin dake garin inda ta kori sojojin.

 

Garin Ajiri na tsakanin Maiduguri-Mafa-DiKwa ne kuma ba’a dade da mayar da mutanen garin muhallansu ba daga sansanonin gudun Hijira.

 

Wani babban jami’in Sojoji ne ya bayyana haka inda yace amma basu gama samun cikakken bayani akan harinba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *