fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Da Duminsa:Gwamnati ta bayar da sharadin janye dakatarwar da tawa Twitter

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa tana da sharadin da ta ke so a bi idan ana son da bada damar a yi amfani da Twitter.

 

Ministan harkokin kasashen waje, Geoffrey Onyeama ne ya bayyana haka a ganawa da wakilan kasashen yamma.

 

Yace idan ana son gwamnati ta dawo da amfani da Twitter to sai an bayar da tabbacin za’a rika amfani da manhajar ta hanyar data dace.

 

Da aka tambayeshi ko zuwa yaushe za’a dage dakatarwar da akawa Twitter? Sai yace babu lokaci amma dai sharadin shine za’a rika amfani da ita yanda ya kamata.

 

“We are not saying that Twitter is threatening the country or any such thing; why we have taken this measure is to stop them to be used as platforms for destabilisation and facilitation of criminality or encouragement of criminalities,” he also said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *