fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Da Duminsa:Jose Mourinho ya zama sabon Kocin Roma

Kungiyar Kwallon kafa ta Roma ta sanar da cewa, Jose Mourinho ya zama sabon Kocinta.

 

Kungiyar a sanarwar data fitar tace Mourinho ya saka mata hannu a kwantirak8n shekaru 3 daga nan zuwa Shekarar 2024.

 

Shugaban kungiyar Ryan Friedkin ya sanar da cewa suna farin cikin zuwa Jose Mourinho.

 

We are thrilled and delighted to welcome Jose Mourinho into the AS Roma family,’ club president Dan Friedkin and vice-president Ryan Friedkin said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *