fbpx
Monday, October 25
Shadow

Da Duminsa:Kalli Bidiyon yanda aka karawa shugaban kasar Faransa Rotse a wajan wani taro

Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya sake gamuwa da cin fuska a wajan ‘yan kasarsa inda a wannan karen aka masa rotse amma da Kwai.

 

Ya je wani gidan cin abinci ne inda lamarin  ua faru. Bidiyon ya nuna yanda aka kama wanda yayi jifar.

A baya dai wani ya taba fallawa shugaban kasar Mari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *