fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Da Duminsa:Kalli hoton dan aiken Boko Haram da aka kama, Abinda yayi bayan kamashi ya bada mamaki

Sojojin Najeriya na Rundunar 154, karkashin Majo DY Chiwar ta kma dan aiken kungiyar ISWAP data balle daga Boko Haram.

 

Matashin shine babban dan aiken Shugaba ISWAP da aka kashe, Modu Sulum, Sulum shine ya jagoranci Harin da aka kaiwa Abubakar Shekau wanda yayi sanadiyyar Mutuwarsa.

 

Saidai shima Sojojin Najeriya sun kasheshi a wani hari ta sama da aka kaiwa maboyar kungiyar.

 

Dan aiken, Wida Kacalla bayan da Sojoji suka kamashi, yayi sauri ya hadiye Layin wayarsa, kamar yanda wata majiyar tsaro ta shaidawa PRNIGERIA.

 

Saidai duk da haka,Sojojin sun ce suna da bayanan da zasu bibiyi ayyukan Kungiyar ta Boko Haram. An kwace wayarsa, sannan an kwace kayan abinci kala-kala dake tare dashi a yayin kamen.

While the suspect chewed and swallowed his sim cards, we already had the major data for intelligence gathering”, the officer said.

Items seized from Wida included a bag of flour, cartons of biscuits, crates of evaporated milk, crates of soft drinks, cartons of anti-grass chemicals, among others.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *