fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Da Duminsa:Kwanannan za’a ga canji, Dan nace Suma ‘yan Bindiga a musu da yaren da suka fi fahimta>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ya baiwa jami’an tsaro umarnin kada su sassautawa ‘yan Bindiga dake Addabar yankin Arewa.

 

Shugaban ya bayyana hakane a hirarsa da Arise TV inda yace mutane na yiwa junansu sata amma ya bayar da Umarnin a musu da yaren da suka fi ganewa.

 

Yace kwanannan za’a ga canji. Shugaban ya kara da cewa, ba zasu bari a hana manoma zuwa gona ba saboda yunwa ce zata biyo bayan hakan.

“Problem in the north-west; you have people over there stealing each other’s cattle and burning each other’s villages. Like I said , we are going to treat them in the language they understand. We have given the police and the military the power to be ruthless. You watch it in a few weeks’ time there will be difference.”

”Because we told them if we keep people away from their farm, we are going to starve. And the government can’t control the public. If you allow hunger, the government is going to be in trouble and we don’t want to be in trouble. We are already in enough trouble. So we warn them sooner than later you’ll see the difference.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *