fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Da Duminsa:Lionel Messi ya kamu da coronavirus

Rahotanni daga kasar Faransa na cewa tauraron dan kwallon kafa na kungiyar PSG, Lionel Messi ya kamu da cutar coronavirus.

 

Bayan Messi akwai kuma karin ‘yan wasan kungiyar 3 da suka kamu da cutar, kamar yanda Skysport ta ruwaito.

 

Saidai bata bayyana sunayen sauran ‘yan wasan da suka kamu ba.

 

Zuwan cutar coronavirus ya sa an shiga halin matsatsi musamman a kasashen turai inda har ake kashe wasu wasannin saboda cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *