fbpx
Friday, April 23
Shadow

Da Duminsa:Mahaifin daya daga cikin daliban da aka sace a Kaduna ya rasu

Mahaifin daya daga cikin dalibai 39 da aka yi garkuwa dasu daga makarantar Federal College of forestry Kaduna ya rasu.

Mutumim me Suna Ibrahim Shamaki ya mutune da yammacin yau, Juma’a bayan Gajeruwar Rashin Lafiya.

Ibrahim ya fara rashin lafiya ne bayan da ya samu labarin sace diyarsa, ashe wannan rashin lafiya kuma itace ajalinsa.

A baya hutudole.com ya ruwaito muku cewa, An kashe mutane 9 a Kaduna

 

Daya daga cikin ‘ya’yan Marigayin,  Abdullahi Usman ne ya bayyanawa Daily Trust rasuwar mahaifinsa nasu wanda kuma yace gobe, Asabar za’a yi jana’izar sa.

 

“Yes he died at Maradi, Niger Republic, and his body will be returned to Nigeria tomorrow, God willing. He was rushed to the hospital a week ago after his health worsened due to the abduction of his daughter,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *