fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Da Duminsa:Mun saka lokacin tsige Buhari idan ….>>Dan majalisa ya bayyana

Dan majalisar Wajilai daga jihar Filato, Dachung Bagos ya bayyana cewa, idan matsalar tsaro ta ci gaba da kazanta a Watan Mayu to zasu tsige Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Ya bayyana cewa yanzu haka majalisar ta kafa wani Kwamiti na mutane 40 da zai yi duba kan matsalar ta tsaro da ta ki ci ta ki cinyewa.

 

Saidai yace tsige Shugaban kasar shine mataki na karshe da zasu dauka idan gwamnatin tarayya ta ki daukar shawarar da zasu bata.

 

Dan majalisar ya bayyana hakane ga tashar Channels TV kamar yanda Sahara Reports ta ruwaito. Yace babu dan majalisar da matsalar tsaron bata tabashi ba kai tsaye ko ba ta kai tsaye ba.

“It’s just like a blank cheque that the National Assembly has given to the Presidency and the Executive that look, what do you have, bring it to the table. We are ready to approve as long as you will solve the issue of insecurity.

“There is no member that has not been affected directly or indirectly as a result of the insecurity. I can’t come to my constituency because of killing here and there. You have a lot of members like that.

“If nothing is done by the Executive after this last resort then we call for the impeachment of the President. We have the power to impeach the President if he can no longer secure the lives and property of Nigerians,” Bagos said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *