Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na ganawa da shuwagabannin tsaro kan matsalar tsafon dake addabar Najeriya.
Manyan jami’an gwamnati da suka hada da Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, Ministan Tsaro, Bashir Salihi Magashi, shugaban ‘yansandan, IGP Muhammad Adamu da sauransu.
Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta.
He wrote: “President @MBuhari is currently presiding over the National Security Council Meeting at the Council Chambers, the State House, Abuja.
“VP Osinbajo, SGF, COS, Defence Minister, the Service Chiefs, the IG of Police and other heads of the security agencies are all in attendance.”