fbpx
Friday, May 14
Shadow

Da Duminsa:Shugaba Buhari na taro na musamman kan Tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kira taron tsaro na musamman da aka yi a fadarsa.

 

Taro  ya samu halartar Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da Shuwagabannon tsaro da sauran masu ruwa da tsaki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *