fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Da Duminsa:Wani Sanatan PDP ya Koma APC

 

An sake samun wani Sanatan PDP da ya koma APC.

 

Sanatan dake wakiltar Zamfara ta tsakiya, a majalisar Dattijai, Sanata Hassan Gusau ya koma jam’iyyar APC.

 

Ya sanar da hakane a yau, Talata, kamar yanda Premium times ta ruwaito.

 

Kakakin majalisar, Sanata Ahmad Lawal ne ya karanto wasikar komawar sanatan APC a zaman majalisar na yau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *