fbpx
Friday, May 14
Shadow

Da Duminsa:’Yan Bindiga da ake zargin ‘yan IPOB ne sun sake kai hari Ofishin ‘yansanda sun kashe daya

‘Yan Bindiga da ake zargin ‘yan IPOB ne sun sake kai hari a Ofishij ‘yansanda na Abaomege dake karamar hukumar Onicha ta jihar Ebonyi.

 

Lamarin ya farune a dare  ranar Asabar data gabata. Inda kuma Rahoton yace sun kashe dansanda daya da jikkata wani daya wanda aka kaishi Asibiti dan bashi Kulawa.

 

Vanguard ta ruwaito cewa, harin dai bai yiwa ‘yan bindigar yanda suke so ba dan basu samu nasarar shiga cikin ofishin ‘yansandar ba.

“Yes, some unknown gunmen attacked Abomege police station and a policeman was killed while another was hospitalized following an injury sustained in the attack”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *