fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Da Duminsa:’Yan Bindiga sun kashe Sojoji 5 da dansanda 1 a jihar Naija

‘Yan Bindiga a jihar Naija sun kashe sojoji 5 da dansanda 1 da kuma kwashe makamai a yau, 1 ga watan Afrilu na shekarat 2021.

 

Rahoton ya bayyana cewa lamarin ya farund da misalin 0200hrs inda ‘yan Bindigar da suka fito ta yankin Kwaki, Kurebe dake Shiroro a jihar Naija suka budewa wata tawagar jami’an tsaro wuta a daidai Allawa.

 

Majiyar tsaro ta shaidawa hutudole.com cewa an kashe sojoji 5 a harin da kuma dansanda 1. Sun lalata motocin aikin jami’an tsaron tare da kwashe makamai da yawa suka kuma koma ta inda auka fito.

 

ACTIVITIES OF BANDITS, ON 01/04/2021 , AT ABOUT 0200HRS ARMED BANDITS IN THERE NUMBERS ATTACKED JTF CAMP IN ALLAWA SHIRORO LGA NIGER STATE AND OPENED FIRE ON SECURITIES 5 SOLDIERS AND ONE MOBIILE POLICEMAN WERE KILLED DURING THE. OPERATIONAL VEHICLE WAS BURNT DOWN AND UNSPECIFIED NUMBER OF RIFLES WAS CARTED AWAY. HOWEVER THE BANDITS CAME IN TO THE JTF CAMP THROUGH KWAKI ALONG KUREBE VILLAGES IN SHIRORO LGA NIGER STATE AND LEFT THROUGH THE SAME ROUTE . HOWEVER FURTHER DEVELOPMENT WILL BE COMMUNICATED PLEASE.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *